Uncategorized

Shugaban karamar Hukumar Kabo Hon Lawal Najume Kabo Kuma Wanda ake masa lakabi da gwamnan kabo.

Shugaban karamar Hukumar Kabo Hon Lawal Najume Kabo Kuma Wanda ake masa lakabi da gwamnan kabo.

Mai Girma zababben Shugaban karamar Hukumar Kabo Hon Lawal Najume Kabo Kuma Wanda ake masa lakabi da gwamnan kabo.

Ya Jagorancin karbar jiga-jigan yayan jam’iyyar PDP ta karamar Hukumar Kabo zuwa jam’iyyar nnpp kwankwasiyya bisa Jagorancin Rt Hon Nasiru sule Galadima Garo Kuma kwamishinan komai da ruwanka na jihar Kano bisa kulawar Shugaban jam,iyyar nnpp na karamar Hukumar Kabo da Kuma Shugaban kokas na karamar Hukumar Kabo.

Da yake jawabi yayin karbar wadanda suka sauya shekar, Comrade Najume yace wannan nasarar da NNPP ke samu a kamar Hukumar Kabo babban nasarace wadda take karawa kwankwasawa kaimi na hango nasara a zaben gwamna Abba Kabir Yusuf, wanda suke fatan ganin Abba ya sake maimaita kujerarsa a 2027.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button