Month: November 2025
-
Sama Da Ƙungiyoyi 50 A Jihar Kano Sun Yi Kira Ga Gwamnan Jihar Abba Kabir Yusuf Da Ya Maida Alhaji Namadi Kan Kujerarsa Ta Kwamishinan Sufuri Domin Ya Ci Gaba Da Aikin Taimakon Al’umma Da Yake Yi
A cewar ƙungiyoyin, kwamishinan sufuri Alhaji Ibrahim Namadi da gwamnan Jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf ya sauke bisa zargin…
Read More » -
SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR KABO YA KARA GWANGWAJE YAN GWAGWARMAWA DA SABBIN MOTOCI
SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR KABO YA KARA GWANGWAJE YAN GWAGWARMAWA DA SABBIN MOTOCI Shugaban Karamar Hukumar Kabo, Comrade Lawan Najume Kabo,…
Read More » -
GWAGWARMAYAR SIYASAR YANCHI DA SANIN YANCHIN KAI ITA MUKA SAKA A GABA
GWAGWARMAYAR SIYASAR YANCHI DA SANIN YANCHIN KAI ITA MUKA SAKA A GABA Tun farkon lokacin da muka tsinci kanmu cikin…
Read More » -
Rahotanni daga wasu jaridun Amurka na bayyana cewa rundunar sojin ƙasar ta gabatar wa shugaba Trump tsare- tsaren yadda za a kai wa Najeriya hari, bayan umarnin da shugaban ya ba wa shalkwatar tsaron ƙasar ta Pentagon bayan zargin ana kisan Kiristoci Najeriyar.
⁸ Rahotanni daga wasu jaridun Amurka na bayyana cewa rundunar sojin ƙasar ta gabatar wa shugaba Trump tsare- tsaren yadda…
Read More » -
Dakarun Sojojin Najeriya sunyi Nasara a shanono dake jahar kano
Gamayyar dakarun tsaro karkashin rundunar Operation MESA da aka kai karamar hukumar Shanono a jihar Kano Arewa maso Yammacin Najeriya…
Read More » -
Shugaban karamar Hukumar Kabo Hon Lawal Najume Kabo Kuma Wanda ake masa lakabi da gwamnan kabo.
Mai Girma zababben Shugaban karamar Hukumar Kabo Hon Lawal Najume Kabo Kuma Wanda ake masa lakabi da gwamnan kabo. Ya…
Read More » -
Abdullahi Girma Gwale ya nuna damuwarsa akan masu futa daga NNPP kuma “yan gwagwarmaya har 30 wannan abin ta kaici ne a gare mu
Abdullahi Girma Gwale ya nuna damuwarsa akan masu futa daga NNPP kuma “yan gwagwarmaya har 30 wannan abin ta kaici…
Read More » -
Kwamishinan Yada Labarai da Al’amuran Cikin Gida na Kano Ya Zauna da Matasan da Suka Mika Wuya
Kwamishinan Yada Labarai da Al’amuran Cikin Gida na Kano Ya Zauna da Matasan da Suka Mika Wuya Kwamishinan Yada Labarai…
Read More »